Terms Dictionary

Office of the Accountant-General of the Federation - Ofishin Babban Akawun Gwamnatin Tarayya
Office of the Head of Civil Service of the Federation - Ofishin Shugaban Ma'aikatan Gwamnatin Tarayya
Office of the National Security Adviser - Ofishin Mashawarcin Shugaban Ƙasa Kan Tsaro
Office of the Surveyor-General of the Federation - Ofishin Shugaban Safiyo Na Gwamnatin Tarayya
Often - A turance tana nufin jefi-jefi. Misali; Yana zuwa gaishe da kakarsa jefi-jefi. HAU; Jefi-jefi (Tana nufin ba kodayaushe ba) Kishiyarta; A kai-a kai
Oil Mineral Producing Areas Development Commission (OMPADEC) - Hukumar Raya Yankuna Masu Arzikin Man Fetur
Okra - A turance tana nufin kuɓewa. Misali; Tuwon Shinkafa da miyar kuɓewa muka ci yau da safe. HAU; Kuɓewa (Tana nufin ɗaya daga cikin tsirrai da ake shukawa a lambu, ana amfani da ita don yin miya da magani da sauransu)
Oktoba - Wata ne na goma a shekara. Misali; Najeriya ta samu 'yanci a ranar ɗaya ga watan Oktoba 1960. ENG; October (A turance yana nufin wata na goma a shekara)
Old Woman - A turance tana nufin gyatuma. Misali; Na ga gyatumarka a bikin gidanmu. HAU; Gyatuma (Tana nufin tsohuwar mace) Kishiyarta; Gyatumi
Olden Times - A turance tana nufin gargajiya. Misali; Sarakunan gargajiya na da karamci. HAU; Gargajiya (Tana nufin abubuwan da ake yi tun asali ko tun iyaye da kakanni) Kishiyarta; Zamani (Yanzu)
1 242 243 244 245 246 300