National Resource Governance Institute (NRGI) - Cibiyar Naƙaltar Sarrafa Arziƙin Ma'adanai
National Salaries, Income & Wages Commission (NSIWC) - Hukumar Daidaita Samu da Albashi Ta Ƙasa
National Space Research Development Agency (NASRDA) - Hukumar Bunƙasa Binciken Sararin Samaniya Ta Ƙasa
National Sports Commission (NSC) - Hukumar Wasanni Ta Ƙasa
National Sugar Development Council (NSDC) - Hukumar Bunƙasa Noman Sukari Ta Ƙasa
National Teachers’ Institute(NTI) - Cibiyar Horon Malamai Ta Ƙasa
National Television Authority (NTA) - Hukumar Gidan Talabijin Na Ƙasa
National Theater - Dandalin Wasan Kwaikwayo Na Ƙasa
National Tourism Development Council (NTDC) - Hukumar Bunƙasa Yawon Buɗe-ido Ta Ƙasa
National Union of Air Transport Employees (NUATE) - Ƙungiyar Ma'aikatan Jirgin Sama Ta Ƙasa