Terms Dictionary

National Union of Textile & Garment Workers of Nigeria (NUTGW) - Ƙungiyar Ma'aikatan Masakun Tufafi Ta Najeriya
National University Commission (NUC) - Hukumar Jami'o'in Najeriya
National Veterinary Research Institute (NVRI) - Cibiyar Binciken Lafiyar Dabbobi ta Ƙasa
National Veterinary Research Institute (NVRI) - Cibiyar Binciken Lafiyar Dabbobi Ta Ƙasa
National Water Resources Institute (NWRI) - Cibiyar Nazarin Albarkatun Ruwa Ta Ƙasa
National Youth Council of Nigeria (NYCN) - Majalisar Matasan Najeriya
National Youth Service Corps (NYSC) - Hukumar 'Ƴanhidimar Ƙasa/Hukumar Masu Hidimar Ƙasa
Native Doctor - A turance tana nufin boka. Misali; Zuwa gurin boka kan sa mutum ya rasa imanin sa. Kishiyarsa; Malam HAU; Boka (Tana nufin jakadan shaiɗanun aljanu, wanda yake bauta musu da yin abinda suka umarce shi)
Navel - A turance tana nufin cibiya. Misali; Jaririn yana da cibiya babba, sai an gasa masa sosai. HAU; Cibiya (Tana nufin sashen jiki da ke tsakanin ciki da mara)
Naƙalta - Iyawa,Gogewa, samun kwarewa a kan wani abu ko aiki ko sana'ar da mutum ya koya ko yake aiwatarwa yau da gobe.
1 223 224 225 226 227 300