Terms Dictionary

National Institute For Pharmaceutical Research Ramp Development (NIPRD) - Cibiyar Bunƙasa BInciken Magunguna Ta Ƙasa
National Instutite For Policy Ramp Strategic Studies (NIPSS) - Cibiyar Nazarin Manufofi Da Dabarun Shugabanci Ta Ƙasa
National Instutite Of Printing (NIP) - Cibiyar Naƙaltar Aikin Dab'i
National Insurance Commission (NIC) - Hukumar Inshora Ta Ƙasa
National Intelligence Agency (NIA) - Hukumar leƙen Asiri Ta Ƙasa
National Iron Ore Mining Company (NIOMCO) - Kamfanin Hakar Tama Na Ƙasa
National Job Creation Scheme - Shirin Samar Da Ayyuka Na Ƙasa
National Judicial Council (NJC) - Majalisar Alƙalai Ta Ƙasa
National Judicial Institute (NJI) - Cibiyar Nazarin Alƙalanci Ta Ƙasa
National Library of Nigeria (NLN) - Babban Ɗakin Karatu na Nejeriya
1 219 220 221 222 223 300