Terms Dictionary

National Health Insurance Scheme (NHIS) - Hukumar Inshorar lafiya Ta Ƙasa
National Horticultural Research Institute (NIHORT) - Cibiyar Naƙaltar Rainon Shuke-Shuke Ta Ƙasa
National Human Rights Commission (NHRC) - Hukumar Hakkin Dan Adam Ta Ƙasa
National Identity Management Commission (NIMC) - Hukumar  Taskence Rijistar Ƴanƙasa
National Industrial Court (NIC) - kotun masana'antu Ta Ƙasa
National Information Technology Development Agency (NITDA) - Hukumar Bunkasa Fasahar Bayanai Ta Kasa
National Inland Waterways Authority (NIWA) - Hukumar Sufurin Jirgin Ruwa Ta Ƙasa
National Institute For Frehwater Fisheries Research (NIFFR) - Cibiyar Habaka kiwon kifi Cikin Ƙoramun Najeriya
National Institute For Nageria Languages (NINLAN) - Cibiyar Nazarin Harsunan Najeriya Ta Ƙasa
National Institute For Oil Palm Research (NIFOR) - Cibiyar Nazarin Kwakwar Manja Ta Ƙasa
1 218 219 220 221 222 300