Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Yadda Ake Salati Ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) Bayan Tahiyya

0
"Allaahumma salli alaa Muhammadin wa alaa aali Muhammadin; kamaa sallaita alaa Ibrahima innaka hamiidun majiidun; Allaahumma baarik alaa Muhammadin wa alaa Muhammadin; kamaa baarakta...

Yadda Ake Tahiyya

0
"Attahiyyaatu lil-laahi was salawaatu waɗɗayyibaatu, assalaamu alaika ayyuhan nabiiyu wa rahmatul-laahi wabarakaatuhu, assalaamu alaina wa alaa idadil-laahis saalihiina. Ashhadu an laa ilaaha illallaahu, wa...

Addu’ar Sujjadar Tilawar Alƙur’ani

0
"Sujada wajhii lillazii khalaƙahu wa shaƙƙa sam'ahu wa basarahu bi haulihi wa ƙuwwatihi (Fatabaarakal-laahu ahsanul khaaliƙiina)". {Fuskata ta yi sujada ga wanda ya halicce ta,...

Addu’ar Wanda Ya Yi Sabon Aure, Ko Ya Sayi Abin Hawa

0
Idan ɗayanku ya auri mace, ko ya sayi bawa mai hidima, to ya ce:- "Allaahumma innii as'aluka khairahaa wa khaira maa jabaltahaa alaihi, wa a'uzu...

Addu’ar Wanda Ya Yi Atishawa

0
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: Idan ɗayanku ya yi atishawa to ya ce: "Alhamdu lillaahi". {Dukkan yabo ya tabbata ga Allah}. Ɗan uwansa kuma ko...

Dangantakar Harshe da Waƙa

Harshe da Waƙa - Harshe wani muhimmin sinadari ne wanda al’umma take bayyana al’adunta da hali na zamantakewarta. Mutane a ɗaiɗaya ko a rukuni...

Addu’a Idan Mutum Ya Yi Fushi

0
"A'uzu bil laahi minas Shaiɗaanir rajiimi". {Ina neman tsarin Allah daga Shaiɗan tsinanne}. Domin karanta cikakken bayani a kan Addu'ar Wanda Ya Yi Sabon Aure, Ko...

Haƙƙoƙin Shugabanni A Kan Mabiyansu

1
Haƙƙoƙin Shugabanni - Kamar yadda iyaye suke da haƙƙoƙi a kan 'ya'yansu; haka su ma Shugabanni suke da haƙƙi a kan mabiyansu; kai haƙƙoƙin...

Falalar Ƙulhuwallahu Ahad

1
Falalar Ƙulhuwallahu Ahad - An karɓo hadisi daga Abu Sa'idil Khudri, Allah ya yarda da shi ya ce: Ɗan 'uwana Ƙatada ɗan Nu'uman ya...

Sahihin Sirrin Ƙulhuwallahu Ahad

0
Sirrin Ƙulhuwallahu Ahad - Suratul Ikhlas; ita ce sura ta (112) a jerin surorin Alƙur'ani mai girma, a wasu lokutan ana kiran ta da...