Yadda Ake Tahiyya

0
845

Attahiyyaatu lil-laahi was salawaatu waɗɗayyibaatu, assalaamu alaika ayyuhan nabiiyu wa rahmatul-laahi wabarakaatuhu, assalaamu alaina wa alaa idadil-laahis saalihiina. Ashhadu an laa ilaaha illallaahu, wa Ashhadu anna Muhammadan abduhu warasuulahu”.

{Dukkan nau’in ban girma ya tabbata ga Allah, da kuma salloli da kyawawan kalmomi. Aminci ya tabbata gare ka ya Annabi. Da rahamar Allah da albarkatunsa. Aminci ya tabbata gare mu, da kuma ga bayin Allah salihai. Ina shaidawa cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma ina shaidawa cewa Annabi Muhammadu (Sallallahu Alaihi Wasalam) bawansa ne kuma Manzonsa ne}.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Salati Ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) Bayan Tahiyya danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Sallar Kisfewar Rana Da Wata (Zazzaɓin Rana Da Wata) danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga littafin Garkuwar Musulmi Ta Addu’o’i Daga Alƙur’ani Da Sunna; wanda Sheikh Sa;id Ibn Ali Ibn Wahf Al-Kahdani ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceAddu’ar Sujjadar Tilawar Alƙur’ani
Labarin na GabaYadda Ake Salati Ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) Bayan Tahiyya
wikiHausa
wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.