liƙawa: yadda ake
Tsayuwar Watan Ramadan
Tsayuwar Watan Ramadan - Azumin Ramadana yana tsayuwa ne da ganin jinjirin watan Ramadana; wato ba a amfani da ƙirgen kalanda ko lissafin taurari...
Sallar Asham Da Raka’o’inta
Sallar Asham ita ce nafilfili da ake yi a bayan sallar Isha'i a cikin watan Ramadan, wato da zarar labarin ganin wata ya bayyana,...
Zakkar Fid-Da-Kai
Zakkar fid-da-kai sunnah ce daga cikin sunnonin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam), domin ya fitar kuma sahabban Sa masu albarka ma sun fitar. Shari'a...
Ma’anar Azumi A Musulunci
Azumi a Shari'a shi ne: kamewa daga barin ci da sha da jima'i da abin da zai ɗauki hukuncinsu; tun daga fitowar Alfijir; har...
Cikakken Bayani A Kan Sahur
Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kwaɗaitar da yin sahur; har Ya ambata cikin falalar sahur a hadisin Anas Ibn Malik Radiyallahu Anhu cewa,...
Cikakken Bayani A Kan Buɗa-baki
Buɗa Baki - Ana buɗa-baki da zarar rana ta faɗi, Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalaml) ya yi umarni wajen gaggauta yin buɗa-baki; kamar yadda...
Falalar Yin Umara A Watan Ramadan
An karɓo daga Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) ya ce; "Yin umara a watan Ramadan dai-dai da ladan aikin hajji ne; ko kuma dai-dai...
Kaffarar Azumin Ramadan
Game da kaffara kuwa; ya gabata cikin hadisin Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu); inda wani mutum ya sadu da iyalinsa da tsakar rana a watan...
Yadda Al’ada (Jinin Haila) Yake
A wannan shafin za mu tattauna akan abubuwan da suka shafi al’adar 'ya mace. Yadda zaki san in al’adarki daidai take ko kuma kina...
Wa ya Kamata In Bayyana Wa Sirrina Idan Na Fara Al’ada
Da yawa mata idan sun fara al’ada, kunya suke ji su bayyana, wasu da dama ba sa iya faɗa wa iyayensu ko kuma wasu...









