liƙawa: yadda ake
Yadda Ake Pancake Cikin Sauki
Pancake abinci mai sauƙin sarrafawa kuma na karin kummalo ko kuma domin yara ‘yan makaranta ana iya cin pancake da lemo ko madara ko...
Yadda ake Madi Rice
shinkafa kofi ɗaya
2.kanunfari ƙwaya shida, star onise
kirfa sanda uku
masoro da kakke cokali ɗaya/ 1 teaspoon
sinadarin ɗanɗano
...
Yadda ake Jollof Rice
ABUBUWAN BUƙATA:-
shinkafa ½ cup
Nama kilo 225 a yanka ƙanana
Tumatir ɗin leda ko gwangwani (220g) T lpaste
Tafarnuwa guda ɗaya babba
...
Yadda Ake Zaman Jiran Liman Bayan Nafila
Bayan mutum yayi nafila,yana zaune yana jiran liman zai iya yin kowane zikiri kafin zuwan liman,misali istigifari ko tasbihi ko salati ko karatun Alqur'ani...
Matsalar Rashin Ƙarfin Mazakuta Ko Rashin Tashin Gaba Gaba Ɗaya
Rashin ƙarfin gaba ko rashin taɓuka abun a zo a gani ko saurin kawowa lokacin jima'i duka matsalolin na da nasaba da waɗannan ababen.
Matsalar...
Ciwon Ciki (Stomach Pain) Da Yadda Za A Maganc Shi
Kowane mutum na da ciki, wanda a kusan kowane lokaci mutum kan samu ciwon ciki da ke da nau’i daban-daban. Akwai wasu nau’in ciwon...
Addu’o’in Tashi Daga Barci
"Alhamdu lillaahil- lazii ahyaana ba'ada maa amaatanaa wa'ilaihin nushuuru".
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda ya rayar da mu bayan ya ɗauki rayukanmu, kuma...
Jagoran Noman Waken Soya
Gabatarwa
Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka ɗauka a matsayin abinci; wanda ake shukawa kuma ake sarrafawa a kowace nahiya. Ana samun...
Yadda Ake Noman Wake
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar da wake, kuma manoma...
Lokuta Da Yanayi Da Kuma Wuraren Da Ake Karɓar Addu’a
Yana cikin kamala da girman karamci da rahamar Allah ya sanya a kowanne lokaci dare da rana bawa ya fuskanci Allah yayi addu'a za'a...









