liƙawa: yadda ake
Waye Bahaushe?
A yanzu sanin kowa ne ne Bahaushe na asali sai an yi ƙoƙarin tantancewa, saboda irin cuɗanyar da Hausawa suka yi da wasu ƙabilu...
Asalin Hausawa
Har yanzu ba a tabbatar da asalin Hausawa ko harshensu ba, amma akwai hasashe da dama da ake yi game da asalin Hausawa ko...
Nasiha A Kan Maganganun Mutane
An tambayi Imam Hasanul Basari?
Me ya sa ba ka damuwa da maganganun mutane? Sai yace,
"Lokacin da aka haife ni, ni kaɗai aka haifa,
Kuma lokacin...
Awon Juna Biyu
Awon ciki shi ne gwaji wanda ake yi a lokacin da mace take jin alamu a jikinta kamar ta sami juna biyu. Sakamakon awon...
Kafar Sadarwar Zamani, Amfani Da Ƙalubalenta
Amfani da kafar yanar gizo da kuma kafar sadarwar zamani (Social Media) hade da ƙalubalen su (Kashi na ɗaya) Daga Abubakar Ibrahim Panshekara
Samuwar yanar...
Me Ke Kawo Warin Jiki?
Shin za ka iya gane shekarun mutum a yayin da yake zaune a gefenka ta hanyar warin jikinsa? Zai iya yiwuwa mutum yana sanye...
Hani Akan Yin Duba 2
Ilimin “Geomancy” shi ake kira da “ramli” ko kuma duba akan yashi (har da biro da takarda duk ana yi). Ilimi ne da ya...
Hani A Kan Yin Duba 1
Duba: Shi ne bincikar abin da zai iya faruwa da wani abu nan gaba. Duba ta hanyar taurari shi ake kira da “Astrology” (yana...
Tsarin Tazarar Haihuwa Mara Amfani Da Magani
Wannan tsari shi bature ya kira da calendar method ko calendar period wanda akan ƙauracewa saduwa a wasu keɓantattun kwanaki a yayin da ake...
Auren Sayyadi Abdullahi Da Sayyada Aminatu
Abdullahi ɗan Abdulmunaf shi ne mafi soyuwa a gurin Mahaifinsa, ya auri Aminatu 'yar Wahabu 'yar Abdulmanaf 'yar Zuhra 'yar Kilabu, lokacin yana ɗan...









