Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Jan Hankali Game Da Sallar Asuba

0
Sallar Asuba itace mafi Alheri fiye da barci, mu rage barci don mu ribanta da goben mu. Barci amsawar zuciya ne; ita kuwa sallah amsawar...

Islamiya Daɗi

0
Ko ka san wanda ya fara harba kibiya a tafarkin Allah shine Sa'ad Bin Abi Waqqas.. Amintaccen Al'ummar Annabi (SAW) shine Abu Ubaidatu bn Jarrah. Annabi...

Halayen Da Ya Kamata Mai Azumi Ya Siffantu Da Su

1
Halayen mai Azumi - Akwai waɗansu muhimman halaye da ya kamata mai azumi ya siffanta da su; a gan su da gaske a tattare...

Niyyar Ɗaukan Azumi

0
Ana ɗaukar niyyar azumi ne kafin fitowar alfijir; saboda hadisin da Nana Hafsat (R.A) ta rawaito daga Manzon Allah (S.A.W) cewa: "Wanda bai ɗauki...

Tarbiyar Yaro

Cikin shekara 21 farkon Rayuwar yaro ake ba shi tarbiya. Duk wanda ya kiyaye wannan ya huta. Ka raba 21÷3= 7 7 na 1 dinga wasa da...

Alamomin Tashin Ƙiyama

0
A jikina na ji kamar ƙarshen rayuwata ya zo dab da barin duniyar nan fa; domin na ga alamu sun nuna cewa, duniya ta...

Ciwon Suga (Diabetes)

0
Ciwon suga sinadari ne mai matuƙar amfani a jikin mutum. Ana samun sa daga abincin da muke ci da kuma abubuwan da muke sha. Idan...

Mafifitan Ayyukan Mai Azumi

0
Ayyukan Mai Azumi - Akwai ayyuka mafifita da ya kamata mai azumi ya kusance su; daga ciki akwai: 1. Karatun Alƙur'ani Mai Girma, wato mai...

Abin Lura Idan ‘Ɗan Ka Ko ‘Yar Ka Sun Kai Shekarun...

0
Idan 'ɗan ka ko 'yar ka sun kai shekarun farko na tashen balaga, to ka lura da waɗannan: 1. Duk lokacin da yaro ko yarinya...

Matsayin Koke-koke Da Kururuwa

0
Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wa Sallam) da Imaman Ahlul Baiti sun yi hani ƙaƙƙarfa a kan yin koke-koke da kururuwa saboda wata mutuwa ko...