liƙawa: wikihausa
Wane Ne Azumin Ramadan Ya Wajaba Akansa?
Amsa: Wanda azumin Ramadan ya wajaba akansa, shine wanda gashin mara ya fito masa, mace ko namiji.
Hujja: “Shari'ar Musulunci bata aiki akan mutum uku, su...
Da Me Zan Dogara Wajen Ɗaukar Azumin Ramadan; Shin Sai Naga...
Amsa: Mutum zai dogara ne da abin da shari'ar Musulunci ta umarce shi yayi; shi ne ya ɗauki azumi da zarar hukuma ta sanar...
Abinda Ya Kamata A Sani Game Da Kabeji (Cabbage)
Kabeji: Ganyen Kabeji na daya daga cikin kayan lambu da mutane ke yawan amfani dashi.
Dayawan mutane suna cin wannan ganyen kabejin ne don marmari...
Jan Hankali Game Da Sallar Asuba
Sallar Asuba itace mafi Alheri fiye da barci, mu rage barci don mu ribanta da goben mu.
Barci amsawar zuciya ne; ita kuwa sallah amsawar...
Islamiya Daɗi
Ko ka san wanda ya fara harba kibiya a tafarkin Allah shine Sa'ad Bin Abi Waqqas..
Amintaccen Al'ummar Annabi (SAW) shine Abu Ubaidatu bn Jarrah.
Annabi...
Halayen Da Ya Kamata Mai Azumi Ya Siffantu Da Su
Halayen mai Azumi - Akwai waɗansu muhimman halaye da ya kamata mai azumi ya siffanta da su; a gan su da gaske a tattare...
Niyyar Ɗaukan Azumi
Ana ɗaukar niyyar azumi ne kafin fitowar alfijir; saboda hadisin da Nana Hafsat (R.A) ta rawaito daga Manzon Allah (S.A.W) cewa: "Wanda bai ɗauki...
Tarbiyar Yaro
Cikin shekara 21 farkon Rayuwar yaro ake ba shi tarbiya.
Duk wanda ya kiyaye wannan ya huta.
Ka raba 21÷3= 7
7 na 1 dinga wasa da...
Alamomin Tashin Ƙiyama
A jikina na ji kamar ƙarshen rayuwata ya zo dab da barin duniyar nan fa; domin na ga alamu sun nuna cewa, duniya ta...
Ciwon Suga (Diabetes)
Ciwon suga sinadari ne mai matuƙar amfani a jikin mutum. Ana samun sa daga abincin da muke ci da kuma abubuwan da muke sha.
Idan...









