liƙawa: Ramadan
Ana Iya Kaiwa Mai Ittikaafi Ziyara?
Amsa: Ana iya kai masa idan buƙatar hakan ta taso, ko ayi masa waya idan bai kashe wayar ba..
Hujja: Sahihul Bukhari, Fathul Baari.
Domin karanta...
Idan Mutum Yana Ittikaafi, Sai Janaba Ta Same Shi Ta Hanyar...
Amsa: Idan ya farka sai yaje banɗakin masallacin yayi wanka, idan kuma babu ruwa sai yayi taimama.
Hujja: (Fuqhu Maslim Alajnatu Da'ima).
Domin karanta cikakken bayani...
Shin Akwai Wata Ibada Ce Da Akafi Son Mai Ittikaafi Ya...
Amsa: Duk ibadar da tafi masa sauƙi a cikin ibadun da yake yi, kafin ya shiga ittikaafi.
Hujja: (Mausu'a Fiqihiya).
Domin karanta cikakken bayani akan Idan...
Shin Mace Ma Zata Iya Shiga Ittikaafi?
Amsa: Za ta iya shiga ittikaafiidan bata da miji, idan kuma tana da miji, sai idan yayi mata izini.
Hujja: "Matan Shugaban halitta sunyi ittikaafi...
Waɗanne Abubuwa Ne Mai Ittikaafi Zai Nisanta?
Amsa: Mai ittikaafi zai nisanci fita daga inda yake ittikaafi, sai idan fitar ta zamar masa dole.
Hujja: (Ibnul Munzir).
Domin karanta cikakken bayani akan Shin...
Shin Sai Mutum Na Azumi Zai Shiga Ittikaafi?
Amsa: Ana shiga ittikaafi ne da azumi.
Hujja: (Mausu'a Fiqihiya).. "Yana zaman ittikaafi cikin Ramadan".
Marawaici Abu Huraira littafi: Sahihul Bukhari, Sahihu Muslim.
Domin karanta cikakken...
Akwai Bambanci Ne Tsakanin Yinin Idi Da Daren Idi?
Amsa: Ƙwarai kuwa, domin kowace rana sai daren ya shigo kafin yininta ya shigo; in banda ranar Arfa, ita kaɗai ce yininta ke riga darenta...
Wane Lokaci Ne Ake Shiga, Sannan Wane Lokaci Ake Fita?
Amsa: Ana shiga ne bayan sallar asuba, wasu malaman kuma sunce, kafin rana ta faɗi Shugaban halitta yake shiga, wajen zamansa ne, sai bayan...
Awaɗanne Ranaku Ne Ake Yin Ittikaafi?
Amsa: Ana yin ittikaafi ne a goman ƙarshen Ramadan.
Hujja: "Shugaban halitta yana zaman ibada a masallaci a goman ƙarshen Ramadan, har Allah ya karɓi...
Menene Ittikaafi?
Amsa: Shi ne shiga masallaci da niyyar zaman ibada na wasu kwanaki, ba tare da mutum ya fita ko'ina ba.
Hujja: (littafi: Adduru Sinniya, Mausu'a...







