fbpx
Thursday, April 18, 2024
Gida Liƙau(tags) Ramadan

liƙawa: Ramadan

Idan Mutum Ya Dace Da Daren Lailatul Ƙadari Kuma Ya Gane...

0
Amsa: Zai yi addu'a ne akan buƙatunsa na duniya da lahira. Ko yayi addu'ar da Ummuna A'isha ta koya daga Shugaban halitta.. Hujja: "Allahumma innaka...

Wacce Alama Ce Mutum Zai Gane Wannan Daren Shine Daren Lailatul...

0
Amsa: Mutum zai gane wannan daren lailatul Ƙadari ne ta hanyar jin hakan a jikinsa da kuma amincin da zai ji a wannan daren;...

A Wace Ranar Ce Zan Nemi Wannan Dare?

0
Amsa: A mara ake neman daren lailatul ƙadari, kamar ranar da azumi yayi ishirin da biyu (22) da ranar ishirin da huɗu (24) da ranar...

Me Ake Nufi Da Daren Lailatul Ƙadari?

0
Amsa: Daren lailatul ƙadari wani dare ne cikin watan Ramadan da ibada acikinsa; tayi daidai da ibadar watanni dubu, wanda yayi daidai da shekara...

Ƙarin Bayani Akan Bashin (Wari) Bakin Mai Azumi Da Yafi Miski...

0
Amsa: Abinda ake nufi shine, zai wayi gari ranar Ƙiyama bakinsa yana ƙamshin turaren da babu irin shi aduniya. Ko kuma zai zama abin...

Shin Mai Yin Ittikaafi Zai Iya Fita Ta’aziyya, Wacce Ta Zama...

0
Amsa: Zai iya duk waɗannan abubuwan, haka kawai ne ba aso ya fita. Hujja: Sahihul Bukhari, Sahihu Muslim, Almugni li ibni Qudama, Altalqin ala Mazhabi...

Ana Iya Kaiwa Mai Ittikaafi Ziyara?

0
Amsa: Ana iya kai masa idan buƙatar hakan ta taso, ko ayi masa waya idan bai kashe wayar ba.. Hujja: Sahihul Bukhari, Fathul Baari. Domin karanta...

Idan Mutum Yana Ittikaafi, Sai Janaba Ta Same Shi Ta Hanyar...

0
Amsa: Idan ya farka sai yaje banɗakin masallacin yayi wanka, idan kuma babu ruwa sai yayi taimama. Hujja: (Fuqhu Maslim Alajnatu Da'ima). Domin karanta cikakken bayani...

Shin Akwai Wata Ibada Ce Da Akafi Son Mai Ittikaafi Ya...

0
Amsa: Duk ibadar da tafi masa sauƙi a cikin ibadun da yake yi, kafin ya shiga ittikaafi. Hujja: (Mausu'a Fiqihiya). Domin karanta cikakken bayani akan Idan...

Shin Mace Ma Zata Iya Shiga Ittikaafi?

0
Amsa: Za ta iya shiga ittikaafiidan bata da miji, idan kuma tana da miji, sai idan yayi mata izini. Hujja: "Matan Shugaban halitta sunyi ittikaafi...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×