Idan Mutum Ya Karya Azumi Da Gangan, Menene Abinda Shari’a Tace Yayi?

0
165

Amsa: Idan mutum ya karya azumi da gangan, zaiyi azumin wata biyu a jere ko ya ciyar da mutane sittin ko ya’yanta bawa; wannan ita ce kaffarar laifin da ya aikata na shan ruwa da gangan cikin Ramadan.

Hujja: Marawaici Abu Huraira, littafi: Sahihul Bukhari Sahihu Muslim.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Ya Zaɓi Yin Azumi Sittin Yana Cikin Yi, Sai Rashin Lafiya Ta Same Shi, Idan Ya Ajiye Shin Sai Ya Sake Daga Farkone? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Fama Da Rashin Lafiya, Yaya Zaiyi Da Azumi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.