liƙawa: ilimin lafiya
Yadda Za Ki Kula Da Fatarki
A yadda mayuka da kayayyakin gyaran jiki suka yi yawa a kasuwa; zaɓar abubuwan da za su taimaka wa fatar jikinki yana iya zama...
Ciwon Hanta (Hepatitis B)
Hanta, ɗaya ce daga cikin sassan jikin ɗan adam. Kuma jigo ce wajen kula da tafiyar da jikin ɗan adam. Mutum ba zai iya...
Amfanin Ƙaho
Taƙaitaccen Tarihin Ƙaho:
Ƙaho, abu ne mai asali da tarihi a Musulunci, domin kuwa, tun kafin yin hijira daga Makka zuwa Madina da kamar shekara...
Jiga-jigan Magunguna
Ga abin da Allah (Subhanahu wata'ala) Ya ce game da mafificin littafinsa Alƙur'ani mai tsarki."Kuma muna saukar da abin da yake waraka da jinƙai...
Ba Duka Wanda Ke Da Ciwon Dake Warkewa Ba Ne Yake...
An karɓo Hadisi daga Aɗa'u ɗan Abi Rabah ya ce Abdullahi ɗan Abbas Allah ya yarda da shi ya ce: "Da ni bana nuna...
Gano Ciwo Shi Ne Makamar Sanin Maganinsa
Haƙiƙa sanin cutar da take tare da mara lafiya da kuma tantance ta daga wata cutar, ita ce ƙwaƙƙwarar makamar shawo kan cuta da...
Nau’ikan Abinci 5 Da Ya Kamata A Kauracewa Kafin Kwanciya Bacci
Naman kaza: Naman kaza da sauran danginsa suna hana barci mai dadi, matukar aka ci kafin barci. Wannan na faruwa ne, saboda narkewar...
Ta Yaya Zan Gina Ƙwaƙwalwar Jaririna Tun Yana Ciki?
Za ki iya gina ƙwaƙwalwar jaririnki yana ciki ta hanyar amfani da Folic Acid/Folate.
Folic acid na ɗaya daga cikin nau'ikan Vitamin B ne (Vitamin...
Mene Ne Ciwon Sikila (SICKLE CELL DISEASE)
Jini wanda ake gani a zahiri idan mutum yaji ciwo, ko kuma ya yanke jikinsa, yana ɗauke da abubuwa iri daban–daban, kamar su ‘plasma‛,...
Mene Ne Hawan Jini (HYPER TENSION)
Akwai wani ma’auni da ake amfani da shi wajen kula da ƙarfin gudanar jini a cikin jijiyoyin jini. Wannan ma’auni ana kiransa da ‘Blood...








