fbpx
Gida Liƙau(tags) Abinsha

liƙawa: abinsha

Yadda Ake Mashe

0
A yau za mu koyi yadda ake mashe. Mashe abinci ne mai kama da masa, amma ya fi masar ƙanƙanta; sannan abubuwan da ake amfani...

Yadda Ake Lemon Ardeb

0
A yau za mu koyi yadda ake lemon ardeb, da yawan mutane ba su san me ake kira ‘Ardeb’ ba. Wannan ardeb dai lemo ne...

Yadda Ake Miyar Zogale

0
A yau za mu koyi yadda ake miyar zogale. Zogale na ɗauke ne da sinadaran dake maganin cututtuka fiye da 100, kamar maganin ciwon gyambon...

Yadda Ake Yogofruit

0
A yau za mu koyi yadda ake haɗa yogofruit. Abubuwan Da Ake Buƙata Yoghurt Apple Banana Water lemon Yadda Ake Haɗawa Za a wanke fruits ɗin...

Yadda Ake Haɗa Fondant

0
A yau za mu koyi yadda ake fondant. Abubuwan Da Ake Buƙata: Icing sugar 1 tbsp Corn syrup 1 tbsp Glucose 2 tbsp Gelatine 1 tbsp Glycerine ruwa 4...

Yadda Ake Fruit Salad

0
A yau za mu koyi yadda ake fruit salad; Fruit salad abin sha ne, da yake ɗauke da nau'ika daban-daban na kayan marmari. Yana...

Yadda Ake Miyar Ƙoda

0
A yau za mu koyi yadda ake miyar ƙoda; Miyar ƙoda miya ce da ake iya cin shinkafa, taliya, da makamantansu. Ƙoda na da...

Yadda Ake Kunun Aya

0
Aya tana ƙara ƙarfin garkuwar jiki ga mai yawan amfani da ita. Aya tana inganta yanayin da mutum ke ciki, tana tsawaita ƙuruciya, tana...

Yadda Ake Zoɓo Mai Cucumber

0
Zobo na ɗaya daga cikin abin sha wanda ke taimakawa wajen narkar da abinci, sauko da hawan jini musamman ma idan aka haɗa shi...

Yadda Ake Kunun Gyaɗa Mai Ayaba da Kwakwa

0
Abubuwan da ake buƙata domin haɗa ƙunun gyada mai Ayaba da Kwakwa ba su da yawa; kunun gyada mai ayaba da kwakwa yana da...