A yau za mu koyi yadda ake haɗa yogofruit.
Abubuwan Da Ake Buƙata
- Yoghurt
- Apple
- Banana
- Water lemon
Yadda Ake Haɗawa
- Za a wanke fruits ɗin duka a gyara su.
- Sannan a yayyanka su ƙanana.
- Sai a zuba yoghurt wanda ba shi da tsami (Fresh) a cup, sai a zuba yankakkun fruits ɗin nan a ciki, a sa a fridge ya yi sanyi.
Domin sanin Yadda Ake Haɗa Fondant danna nan.