Shin Idan Na Kwanta Barci, Sai Na Wayi Gari Janaba Ta Same Ni, Ta Hanyar Mafarki Ko Kwanciyar Aure, Zan Iya Ɗaukar Azumi, Ko Sai Nayi Wanka?

0
303

Amsa: Mutum zai ɗauki azumi da janaba ajikinsa, wannan baya taɓa azuminsa.

Hujja: “Shugaban halitta yana wayar gari da janaba, sannan yayi wanka”

Marawaici: Ummuna A’isha da UmmusSalama, Littafi: Sahihul Bukhari, Sunan Nassa’i, Tamhid ibn Abdulbarri.

Domin karanta cikakken bayani akan Daga Wane Lokaci Zuwa Lokaci Ne Zan Kasance Da Azumi A Bakina? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Nayi Haɓo Da Azumi A Bakina, Yaya Azumina Zai Kasance? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.