Da Wane Lokaci Ne Mutum Zaiyi Buɗa Baki A Shari’ah?

0
225

Amsa: Mutum zaiyi buɗa baki ne da zarar rana ta faɗi.

Hujja: “Idan rana ta bada baya, tayi yamma, dare kuma ya ɓullo ta nan, to mai azumi ya buɗe baki”.

Marawaici Ibn Umar, littafi: Sahihul Bukhari.

Domin karanta cikakken bayani akan Da Me Akafi Son Mai Azumi Yayi Buɗa Baki Kafin Yaci Abinci Sosai? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Falalar Gaggauta Buɗa Baki danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.