fbpx
Gida Ilimin Addini

Ilimin Addini

Mun samar da wannan ɓangaren ne, domin samar da ilimin addini a sauƙaƙe a cikin sauƙi. Za ku iya kai wa gare su ta hanyar amfani da kwamfutoci ko wayoyin hanu cikin sauƙi.

wikiHausa ta kowa ce. Kowa zai iya taimakawa da ilimi ko gyara. Bugu da ƙari, kowa na iya amfani da wannan kafa domin koya ko koyarwa.