Akwai Bambanci Tsakanin Ƙiyamul Laili Ne Da Tarawihi Ko Asham?

0
297

Amsa: Babu wani bambanci, duk abu ɗaya ne, sunan ne kawai kowanne da abin da yake nufi. Idan akace ƙiyamul laili, ana nufin tsayuwar sallah cikin dare, tarawihi kuma, sallar da idan mutum yayi raka’a biyu ko raka’a hudu, yakan ɗan zauna ya huta, kafin yaci gaba.

Hujja: Nailul Audar Daarul Ifata’i Almisiriya.

Domin karanta cikakken bayani akan Akwai Bambanci Ne Da Tsakanin Tarawihi Da Sallar Tahajjud? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Mece Ce Ƙiyamul Laili? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceMece Ce Ƙiyamul Laili?
Labarin na GabaAkwai Bambanci Ne Da Tsakanin Tarawihi Da Sallar Tahajjud?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.