Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Senior Staff Association of Electrical & Allied Companies (SSAEAC) - Ƙungiyar Manyan Ma'aikatan Kamfanonin Kayan Lantarki
Senior Staff Association of Nigerian Polytechnics (SSANIP) - Ƙungiyar Manyan Ma'aikatan Makarantun Fasaha Ta Najeriya
Senior Staff Association of Nigerian Universities (SSANU) - Ƙungiyar Manyan Ma'aikatan Jami'o'in Najeriya
Senior Staff Union of Colleges of Education in Nigeria (SSUCOEN) - Ƙungiyar Manyan Malaman Kwalejojin llimi Ta Najeriya
September - A turance yana nufin wata na tara a shekara.  Misali; Sabon zangon karatuna farawa ne a watan Satumba. HAU; Satumba (Wata ne na tara a shekara)  
Servant - A turance tana nufin bara. Misali; Idris bara ne a gidan Alhaji Sani. HAU; Bara (Tana nufin mai yin hidima a cikin gida)
Service - Hukuma, Ma'aikata
Shaving - A turance yana nufin kwashe gashi.  Misali; Wanzami yana yi wa Maigari Aski a fadarsa. HAU; Aski (Yana nufin kwashe gashi ta hanyar amfani da aska ko reza ko wani abu daban)
Slave - A turance tana nufin bawa Misali;  Ya siyo bawa kuma yana ta azabtar da shi. HAU; Bawa (Tana nufin Hadimi, ko mai yin hidima ga wani. Wanda kuma galibi siyansa ake yi)
Sleep - A turance tana nufin barci. Misali; Da na je gidan na tarar yana barci, sai na koma. HAU; Barci (Tana nufin rufe ido don hutawa ba tare da sanin abinda yake faruwa ba)
1 2 3 4 5