Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
British Council - Hukumar yaɗa Al'adun Birtaniya
Broadcasting organizations of Nigeria (BON) - Ƙungiyar kafafen yaɗa labarai Ta Najeriya
Broadcasting Organizations of Nigeria (BON) - Ƙungiyar ƙafafen yaɗa labarai Ta Najeriya
Broadcasting Organizations of Nigeria (BON) - Ƙungiyar kafafen yaɗa labarai Ta Najeriya
Brown blanket used by army personnel - A turance tana nufin kuntu.
Misali; An raba musu kuntu a ranar da suka shiga daji don yaƙi da 'yan ta'adda.
HAU; Kuntu (Tana nufin bargo launin ruwan ƙasa wanda sojoji suke amfani da shi)
Brownish -
A turance tana nufin ƙasa-ƙasa.
Misali; Ƙasan gonar ya yi ƙasa-ƙasa bayan ruwan sama ya sauka.
HAU; Ƙasa-ƙasa (Tana nufin launi, kamar ruwan ƙasa mai duhu)
Bucket - A turance tana nufin bokiti/likidiri.
Misali; Garin ɗiban ruwa suka fasa bokitin, amma ba a yi musu komai ba saboda tsautsayi ne.
HAU; Bokiti (Tana nufin likidiri, wato maɗebin ruwa ko abin ɗiban ruwa)
Budget Office Of The Federation - Ofishin kasafin kuɗi na tarayya
Budget Office of the Federation - Ofishin kasafin kuɗi na Tarayya
Budget Office the Federation - Ofishin kasafin kuɗi na Tarayya