Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Adadi - Yana nufin yawan abu. Misali; Kirkin Malam ba shi da adadi. ENG;Sum/Total (A turance yana nufin adadi)
Adda - Makami ne mai ƙota da ake amfani da shi a gona da sauransu.  Misali; Ya sare bishiyar da adda yau da safe. ENG; Matchet (A turance yana nufin matchet)
Adiko - Maɗaurin kai na mata.  Misali; Kande ta ɗaure kai da adiko. ENG; Head-tie (A turance yana nufin maɗaurin kai na mata)
Administration - Ma'aikata, Mulki
Administrative Staff College Of Nigeria (ASCON) - Kwalejin Jami'an Ma'aikata Ta Najeriya
Advertising Practitioners Council Of Nigeria (APCON) - Hukumar Matallata Ta Najeriya
Afircan Women’s Development Fund (AWDF) - Asusun kyautata Rayuwar matan Afirka
Africa Centre For Disease Control (ACDC) - Cibiyar Dakile Yaɗuwar Cututtuka Ta Afirka
Africa Finance Corporation (AFC) - Hukumar Hada Hadar Kuɗi Ta Afirka
Africa Research Development Agency (ARDA) - Hukumar Bunkasa Bincike Ta Afirka
1 2 3 4 14