Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Eyebrow - A turance tana nufin gira. Misali; Haramun ne aske gashin gira a musulunci. HAU; Gira(Tana nufin gurbin da ke tsakanin ido da goshi, yana ɗauke da gashi amma ba mai yawa ba)
1 2 3 4