Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Putting a pot on the fire - A turance tana nufin girka.Misali; Ta girka tukunya, ba za mu tafi ba sai ta sauke.
HAU; Girka (Tana nufin ɗora tukunya a kan wuta)