Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Pumpkin - A turance tana nufin kabewa. Misali; Tuwon shinkafa da miyar kabewa za a dafa. HAU; Kabewa (Tana nufin nau'in itaciya mai ƙunshe da sinadaren da jiki ke buƙata, ana amfani da ita wajen yin miya da lemo da sauransu)
Pupil/ Student - A turance yana nufin Dalibin Ƙur'ani. Misali; Abbas almajiri ne. HAU; Almajiri (Yaro ne da yake koyon karatun addini)
Push Forward - A turance tana nufin hankaɗa. Misali; Ya hankaɗa ta ta faɗi ƙasa. HAU; Hankaɗa (Tana nufin turawa da ƙarfi)
Push Rudely - A turance tana nufin bangaje. Misali; Musa ya bangaje abokinsa. HAU; Bangaje (Tana nufin turewa da ƙarfi)
Putting a pot on the fire - A turance tana nufin girka. Misali; Ta girka tukunya, ba za mu tafi ba sai ta sauke. HAU; Girka (Tana nufin ɗora tukunya a kan wuta)
1 8 9 10