Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

National Instutite Of Printing (NIP) - Cibiyar Naƙaltar Aikin Dab'i
National Insurance Commission (NIC) - Hukumar Inshora Ta Ƙasa
National Intelligence Agency (NIA) - Hukumar leƙen Asiri Ta Ƙasa
National Iron Ore Mining Company (NIOMCO) - Kamfanin Hakar Tama Na Ƙasa
National Job Creation Scheme - Shirin Samar Da Ayyuka Na Ƙasa
National Judicial Council (NJC) - Majalisar Alƙalai Ta Ƙasa
National Judicial Institute (NJI) - Cibiyar Nazarin Alƙalanci Ta Ƙasa
National Library of Nigeria (NLN) - Babban Ɗakin Karatu na Nejeriya
National Mathematical Center (NMC) - Cibiyar Nazarin Lissafi Ta Ƙasa
National Office for Technology Acquisition & Promotion (NOTAP) - Cibiyar Gonowa da Haɓaka Fasahar Ƙere-ƙere Ta Ƙasa
1 7 8 9 10 11 29