Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

National Biosafety Management Agency (NBMA) - Hukumar Kiyaye Lafiyar Halittu Ta Ƙasa
National Biotechnology Development Agency (NABDA) - Hukumar Bunƙasa Fasahar Ƙwayoyin Halitta Ta Ƙasa
National Board for Arabic & Islamic Studies (NBAIS) - Hukumar Jarabawar llimin Larabci da Addinin Musulunci Ta Ƙasa
National Board for Technical Education (NBTE) - Hukumar Ilimin Sana'o'in Hannu Ta Ƙasa
National Board for Technology Incubation (NBTI) - Hukumar Rainon Fasahar Ƙere-ƙere Ta Ƙasa
National Boundary Commission (NBC) - Hukumar Iyakokin Ƙasa
National Broadcasting Commission (NBC) - Hukumar Ƙafafen Yaɗa Labarai Ta Ƙasa
National Bureau of Statistics (NBS) - Hukumar Ƙididdiga Ta Ƙasa
National Business & Technical Examination Board (NABTEB) - Hukumar Jarabawar Kasuwanci da Sana'ar Hannu Ta Ƙasa
National Center for Agricultural Mechanization (NCAM) - Cibiyar Ƙarfafa Noman Zamani Ta Ƙasa
1 2 3 4 5 6 29