Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Night - A turance tana nufin dare.
Misali;Idan dare ya yi iska mai sanyi tana sakkowa.
HAU; Dare (Tana nufin lokacin duhu bayan faɗuwar rana)
No Matter How - A turance tana nufin koyaya.
Misali; Koyaya mutum ya samu ilimi zai masa amfani.
HAU; Koyaya (Tana nufin duk ƙaranci)
Noisy - A turance tana nufin ɓaɓatu.
Misali; Mun baro su suna ta ɓaɓatu a ɗakin taron.
HAU; Ɓaɓatu (Tana nufin magana ba ƙaƙƙautawa)
Non Academic Staff Union (NASU) - Ƙungiyar Ma'aikatan Manyan Makarantu/Jami'o'i
Non Atlantic Treaty Organization (NATO) - Ƙungiyar Ƙasashe Masu Kishi da Gurguzu
Non-Muslim - A turance tana nufin kafiri.
Misali; Duk wanda ya yi sallah ba tare da alwala ba kafiri ne.
HAU; Kafiri (Tana nufin wanda ba musulmi ba)
Nonrth-East Develoment Commission (NEDC) - Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Gabas
Northern Elders Forum (NEF) - Ƙungiyar Dattawan Arewa
Northern Nigeria Development Company (NNDC) - Ma'aikatar Bunƙasa Arewacen Najeriya
Northern States Governors Forum (NSGF) - Ƙungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya