Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigeriya Cricket Federation (NCF) - Hukumar Kwallon Kiriket Ta Najeriya
Non Academic Staff Union (NASU) - Ƙungiyar Ma'aikatan Manyan Makarantu/Jami'o'i
Non Atlantic Treaty Organization (NATO) - Ƙungiyar Ƙasashe Masu Kishi da Gurguzu
Nonrth-East Develoment Commission (NEDC) - Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Gabas
Northern Elders Forum (NEF) - Ƙungiyar Dattawan Arewa
Northern Nigeria Development Company (NNDC) - Ma'aikatar Bunƙasa Arewacen Najeriya
Northern States Governors Forum (NSGF) - Ƙungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya
November - A turance yana nufin wata na goma sha ɗaya. Misali; Watan Nuwamba yana da kwana talatin a kowacce shekara. HAU; Nuwamba (Wata ne na goma sha ɗaya a shekara)
Nuwamba - Wata ne na goma sha ɗaya a shekara. Misali; Watan Nuwamba yana da kwana talatin a kowacce shekara. ENG; November (A turance yana nufin wata na goma sha ɗaya)
1 27 28 29