Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Union of Pensioners (NUP) - Kungiyar Ƴanfansho Ta Najeriya
Nigerian Union of Railway Workers (NURW) - Ƙungiyar Ma'aikatan Jirgin  Ƙasa Ta Najeriya
Nigerian Union of Teachers (NUT) - Kungiyar Malamai Ta Najeriya
Nigerian Veterinary Medical Association (NVMA) - Ƙungiyar likiticon Dabbobi Ta Najeriya
Nigerian Volley Ball Federation (NVBF) - Hukumar Ƙwallon Sama Ta Najeriya
Nigerian Welders & Fitters Association (NIWELFA) - Ƙungiyar 'Ƴanwalda da Saita Ƙarfe Ta Najeriya
Nigerian Wrestling Federation (NWF) - Hukumar Wasan Kokawa Ta Najeriya
Nigerian Youth Parliament (NYP) - Kadaurar Matasa Ta Najeriya
Nigerian-American Chamber of Commerce (NACC) - Gidauniyar Cinikayya Ta Najeriya da Amurka
Nigeriya Crafts Councill (NNC) - Hukumar Sana 'o'in Hannu Ta Najeriya
1 26 27 28 29