Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Railway Corporation (NRC) - Hukumar Jirgin Ƙasa Ta Najeriya
Nigerian Railway Corporation Senior Staffs Association (NRCSSA) - Kungiyar Manyan Ma'aikatan jirgin Ƙasa Ta Najeriya
Nigerian Red Cross Society (NRCS) - Ƙungiyar Agajin Red Cross Ta Najeriya
Nigerian Security & Civil Defense Corps (NSCDC) - Hukumar Tsaron Farar Hula Ta Najeriya
Nigerian Security Printing & Minting Corporation (NSPMC) - Kamfanin Buga Kuɗaɗe da Mahimman Takardu Na Najeriya
Nigerian Shippers Council (NSC) - Hukumar 'Ƴanfito Ta Njeriya
Nigerian Social Insurance Trust Fund (NSITF) - Asusun Adana inshorar Al'umma Na Najeriya
Nigerian Society of Educational Psychology (NISEP) - Ƙungiyar Masana Mutuntakar Koyarwa Ta Najeriya
Nigerian Society of Engineering Technicians (NISET) - Ƙungiyar Injiniyoyin Fasaha Ta Najeriya
Nigerian Society of Engineers (NSE) - Ƙungiyar Injiniyoyi Ta Najeriya
1 24 25 26 27 28 29