Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Institute of Industrial Management (NIIM) - Cibiyar Naƙaltar Gudanarwar Masana'antu Ta Najeriya
Nigerian Institute of Management (NIM) - Cibiyar  Naƙaltar Gudanarwa Ta Najeriya
Nigerian Institute of Professional Secretaries (NIPS) - Cibiyar Ƙwararrun Magatakarda Ta Najeriya
Nigerian Institute of Public Relations (NIPR) - Cibiyar Naƙaltar Hulɗa da Jama'a Ta Najeriya
Nigerian Institute of Safety Professionals (NISP) - Cibiyar Naƙaltar Dabarun Kariya Ta Najeriya
Nigerian Institute of Safety Quantity Surveyors (NIQS) - Cibiyar Makiyasta Kayan Gini Ta Najeriya
Nigerian Institute of Science Laboratory Technology (NISLT) - Cibiyar Naƙaltar Gwajen-gwajen Kimiyya Ta Najeriya
Nigerian Institute of social & Economic Research (NISER) - Cibiyar Nazarin Zamantakewa  da Tattalin Arziƙi Ta Najeriya
Nigerian Institute of Town Planners (NITP) - Cibiyar Ƙwararrun Matsara Birane Ta Najeriya
Nigerian Institute of Translators & Interpreters (NITI) - Cibiyar Ƙwararrun Mafassara da Tafinta Ta Najeriya
1 19 20 21 22 23 29