Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

National Assembly (NASS) - Majalisar Dokoki Ta Ƙasa
National Assembly Service Commission (NASC) - Hukumar Gudanarwar Majalisar Dokoki Ta Ƙasa
National Association of Academic Technologists (NAAT) - Ƙungiyar Malaman Fasahar Ƙere-ƙere Ta Ƙasa
National Association of Aircraft Pilot & Engineers (NAAPE) - Ƙungiyar Injiniyoyi da Matuƙa Jirgin Sama Ta Ƙasa
National Association of Chambers of Commerce, Industries, Mines & Agriculture (NACCIMA) - Kadaurar Kungiyoyin Kasuwanci da Ma'adinai da Masana'antu da Aikin Gona Ta Ƙasa
National Association of Industrial Pharmacists of Nigeria (NAIP) - Ƙungiyar Masana'antun Magunguna Ta Najeriya
National Association of Judiciary Correspondents (NAJUC) - Ƙungiyar Marawaita Shari'o'i Ta Ƙasa
National Association of Nigerian Nurses and Midwives (NANNM) - Ƙungiyar Ungozoma da Malaman Jinya Ta Najeriya
National Association of Nigerian Students (NANS) - Ƙungiyar Ɗalibai Ta Najeriya
National Association of Nigerian Travel Agencies (NANTA) - Ƙungiyar Kamfanonin Sufuri Ta Najeriya
1 2 3 4 30