Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Financial Intelligence Agency (NFIA) - Hukumar Bibiyar Hada-Hadar Kuɗi Ta Najeriya
Nigerian Football Federation (NFF) - Hukumar Kwallon Kafa Ta Najeriya
Nigerian Geological Survey Agency (NGSA) - Hukumar Binciken Ma'adinai Ta Najeriya
Nigerian Governors Forum (NGF) - Ƙungiyar Gwamnonin Najeriya
Nigerian Guild of Editors (NGE) - Kadaurar Editocin Najeriya
Nigerian Hotel Association (NHA) - Kungiyar Masana'antar Otal Ta Najeriya
Nigerian Hotel & Catering Institute (NHCI) - Cibiyar Naƙaltar Aikin Otal Da Girke-girke Ta Najeriya
Nigerian House of Representatives - Majalisar Wakilai Ta Najeriya
Nigerian Hydrological Services Agency (NIHSA) - Hukumar Harkokin Albarkatun Ruwa Ta ƙasa
Nigerian Immigrations Service (NIS) - Hukumar Shige Da Ficen Jama'a Ta Najeriya
1 17 18 19 20 21 29