Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Auto Sport Association (NASA) - Ƙungiyar Masu Wasannin Mota Ta Najeriya
Nigerian Automobile Technicians Association (NATA) - Ƙungiyoyin Kanikawan Mota Ta Najeriya
Nigerian Bar Association (NBA) - Ƙungiyar Lauyoyi Ta Najeriya
Nigerian Basketball Federation (NBF) - Hukumar Ƙwallon Kwando Ta Najeriya
Nigerian Boxing Federation (NBF) - Hukumar Wasan Dambe Ta Najeriya
Nigerian Building & Road Research Institute (NBRRI) - Cibiyar Nazarin Gine-gine da Tituna Ta Najeriya
Nigerian Cancer Society (NCS) - Kadaurar Magance Cutar Sankara/Ciwon Daji Ta Najeriya
Nigerian center for Disease Control (NCDC) - Cibiyar Daƙile Yaɗuwar Cututtuka Ta Najeriya
Nigerian Christian Pilgrimage Commission (NCPC) - Hukumar Ziyarar Ibada Ta Kiristocin Najeriya
Nigerian Civil Aviation Authority (NCAA) - Hukumar Sufurin Jirgin Sama Ta Najeriya
1 14 15 16 17 18 29