Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Army School of Infantry (NASI) - Makarantar Dakarun Sojin Najeriya
Nigerian Army Training Center - Cibiyar Horon Sojin Kasa Najeriya
Nigerian Association of Auctioneer (NAA) - Ƙungiyar Masu Gwanjotarwa Ta Najeriya
Nigerian Association of Engineering Craftsman (NAEC) - Ƙungiyar Manaƙalta Sana'o'in Hannu Ta Najeriya
Nigerian Association of Geographers (NAG) - Ƙungiyar Masana Labarin Ƙasa Ta Najeriya
Nigerian Association of Hospital & Administrative Pharmacists (NAHAP) - Kungiyar Jami'an Asibiti da Magunguna Ta Najeriya
Nigerian Association OF Law Teachers (NALT) - Ƙungiyar Malaman Shari'a Ta Najeriya
Nigerian Association of Petroleum Explorations (NAPE) - Ƙungiyar Ƙwararrun Mabincika Fetur Ta Najeriya
Nigerian Association of the Blind (NAB) - Ƙungiyar Makafi Ta Najeriya
Nigerian Association of Tour Operators (NATOP) - Ƙungiyar Jagororin Yawon Bude-ido Ta Najeriya
1 13 14 15 16 17 29