Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

National Salaries, Income & Wages Commission (NSIWC) - Hukumar Daidaita Samu da Albashi Ta Ƙasa
National Space Research Development Agency (NASRDA) - Hukumar Bunƙasa Binciken Sararin Samaniya Ta Ƙasa
National Sports Commission (NSC) - Hukumar Wasanni Ta Ƙasa
National Sugar Development Council (NSDC) - Hukumar Bunƙasa Noman Sukari Ta Ƙasa
National Teachers’ Institute(NTI) - Cibiyar Horon Malamai Ta Ƙasa
National Television Authority (NTA) - Hukumar Gidan Talabijin Na Ƙasa
National Theater - Dandalin Wasan Kwaikwayo Na Ƙasa
National Tourism Development Council (NTDC) - Hukumar Bunƙasa Yawon Buɗe-ido Ta Ƙasa
National Union of Air Transport Employees (NUATE) - Ƙungiyar Ma'aikatan Jirgin Sama Ta Ƙasa
National Union of Banks, Insurance & Financial Institution Employees (NUBIFIE) - Ƙungiyar Ma'aikatan Banki da Inshora da Kamfanonin Hada-hadar Kuɗi Ta Ƙasa
1 9 10 11 12 13 31