Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Hukumar Gidan Radiyo Ta Najeriya - Federal Radio Corportion of Najeria (FRCN)
Hukumar Gidan Talabijin Na Ƙasa - National Television Authority (NTA)
Hukumar Gidan Waya Ta Najeriya - Nigerian Postal Services & Telecommunication (NIPOST)
Hukumar Gudanarwar Dukiyar Musulunci Ta Duniya - International Islamic Liquidity Management Corporation (IILM)
Hukumar Gudanarwar Majalisar Dokoki Ta Kasa - National Assembly Service Commission (NASC)
Hukumar Gudanarwar Mitocin Sadarwa Ta Ƙasa - National Frequency Management Council (NFMC)
Hukumar Gudanarwar Wutar Lantarki Ta Najeriya - Nigerian Electricity Management Services Agency (NEMSA)
Hukumar Gwanjon Kadarorin Gwamnati - Bureau Of Public Enterprises (BPE)
Hukumar Hada-hadar Kuɗi Ta Afirka - Africa finance corporation (AFC)
Hukumar Hada-hadar kuɗi Ta Duniya - International Finance Corporation (IFC)
1 4 5 6 7 8 11