Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Hukumar Juya Rarar Dukiyar Ƙasa Ta Najeriya - Nigeria sovereign investement Authority (NSIA)
Hukumar Kadarori da Hada-hadar Hannun Jari - securities & Exchange commission (SEC)
Hukumar Kadarori Ta Najeriya - Asset management corporation of Nigeria (AMCON)
Hukumar Kare Haƙƙin Dan’adam Ta Kasa - National Human Rights commission (NHRC)
Hukumar kare Haƙƙin Masayi (Mamori) - Consumer Protection Council (CPC)
Hukumar Tsabtar Mahalli Ta Najeriya - Environmental Health Officers Registration Council Of Nigeria (EHORECON)
Hukumar Ɗakunan Karatu Ta Najeriya - Library Registration Council of Nigeria (LRCN)
Hukumar Ƙafafen Yaɗa Labarai Ta Ƙasa - National Broadcasting commission (NBC)
Hukumarnganta Ayyukan Injiniyoyi Ta Najeriya - Council for the Regulation of Engineering in Nigeria (COREN)
Hukunci - Tana nufin matsayi ko sakamakon abin da aka aikata ko za a aikata.
Misali; Duk wanda ya aikata laifi, za a yi masa hukunci daidai da abin da ya aikata.
ENG; Verdict (A turance tana nufin hukunci)