Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Hukumar IIimin Baiɗaya - Universal Basic Education commission (UBEC)
Hukumar IIimin Baiɗaya Ta Jiha - state Universal Basic Education Board (SUBEB)
Hukumar IIimin Du-Gari Da Manya Da yaƙi Da Jahilci Ta kasa - National commission for mass literacy,Adult &  Non-Formal Education (NMEC)
Hukumar IIimin makiyaya Ta Najeriya - National Commission for Nomadic Education (NCNE)
Hukumar IIimin sana’o’in Hannu Ta ƙasa - National Board for Technical Education (NBTE)
Hukumar Inganci Ta Afirka - Afirican Organization For Standardardizationa (ARSO)
Hukumar Inganci Ta Najeriya - standard organization of  Nigeria (SON)
Hukumar Ingancin Abinci da Magunguna Ta kasa - national Agency for food & Drugs Administartion & control (NAFDAC)
Hukumar Inshora Ta kasa - National insurance Commission (NIC)
Hukumar Inshorar Lafiya Ta kasa - National Health insurance scheme (NHIS)
1 18 19 20 21 22 24