Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Hukumar Hana Ta’ammali da Miyagun ƙwayoyi - National Drugs law Enforcement Agency (NDLEA)
Hukumar Haraji da Hana Fasa-Ƙwauri Ta ƙasa/Hukumar kwasatam - Nigeria customs service (NCS)
Hukumar Harkokin Albarkatu Ruwa Ta ƙasa - Nigeria Hydrological services Agency (NIHSA)
Hukumar Haɓaka Fitar Kaya Waje Ta Najeriya - Nigerian Export Promotion Council (NEPC)
Hukumar Haɓaka Kogin Haɗeja-Jama’are - Hadejia -jama'are River Basin Development (HJRBD)
Hukumar Haɓaka Kogin Haɗeja-Jama’are - Hadejia-Jama'are River Basin Development (HJRBD)
Hukumar Haɓaka Yawon Buɗe-Ido Ta Najeriya - Nigerian Tourism Development Corporation (NTDC)
Hukumar Haɓaka Zuba-Jari Ta Najeriya - Nigeria investment promotion Commission (NIPC)
Hukumar Haƙar Ma’adinai Ta Najeriya - Nigerian Coporation (NMC)
Hukumar Haƙƙin Mallaka Ta Najeriya - Nigerian Copyright commission (NCC)