Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Hukumar Bunƙasa Ƙere-Ƙeren Motoci da Injina Ta Ƙasa - National Automotive Design & Development Council (NADDC)
Hukumar Da’ar ma’aikata - Code of Conduct Bureau (CCB)
Hukumar Daidaita Farashin Man Fetur - Petroleum Equalizing Fund (management ) Board
Hukumar Daidaita Samu da Albashi Ta Ƙasa - National Salaries, Income & Wages Commission (NSIWC)
Hukumar Fasaha da Al’adu Ta Ƙasa - National Council for Arts & culture (NCAC)
Hukumar Filayen Jirgin Sama Ta Najeriya - Federal Airports Authority Of Nigeria (FAAN)
Hukumar Gidaje Ta Ƙasa - Federal Housing Authority (FHA)
Hukumar Gidan Radiyo Ta Najeriya - Federal Radio Corportion of Najeria (FRCN)
Hukumar Gidan Talabijin Na Ƙasa - National Television Authority (NTA)
Hukumar Gidan Waya Ta Najeriya - Nigerian Postal Services & Telecommunication (NIPOST)