Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Hukumar Bunƙasa Birnin Tarayya - Federal Capital Development Authority (FCDA)
Hukumar Bunƙasa Fasahar Bayanai Ta Ƙasa - National Information Technology Development Agency (NITDA)
Hukumar Bunƙasa Fasahar Ƙwayoyin Halitta Ta Ƙasa - National Biotechnology Development Agency (NABDA)
Hukumar Bunƙasa Ilimin Bincike Ta Najeriya - Nigerian Educational Research & Development Council (NERDC)
Hukumar Bunƙasa Masana’antu Na Majalisar Ɗinkin Duniya - United Nations Industrial Development Organization (UNIDO)
Hukumar Bunƙasa Noman Sukari Ta Ƙasa - National Sugar Development Council (NSDC)
Hukumar Bunƙasa Yankunan Kogin Binuwai - Upper Benue River Basin Development Authority  (UBRBDA)
Hukumar Bunƙasa Yawon Buɗe-Ido Ta Ƙasa - National Tourism Development Council (NTDC)
Hukumar Bunƙasa Ƙanana da Matsakaitan Masana’antu Ta Najeriya - Small & Medium Enterprises Development Agency of Nigeria (SMEDAN)
Hukumar Bunƙasa Ƙasashe Masu Tasowa Ta Ƙasar Amurka - United States Agency International Development (USAID)
1 14 15 16 17 18 24