Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Hukumar Ayyukan Matsara Birane Ta Najeriya - Town Planners Registration Council of Nigerian (TOPREC)
Hukumar Ba Da Rance Ta Najeriya - Nigeria Loan Commission (NLC)
Hukumar Biciken Noma Ta Najeriya - Agricultural Research Council of Nigeria (ARCN)
Hukumar Bincike da Neman Shawarar Malaman Gona Ta Ƙasa - National Agricultural Extension & Research Liaison Services (NAERL)
Hukumar Binciken Haɗura - Accident Investigation Bureau (AIB)
Hukumar Binciken Ma’adinai Ta Najeriya - Nigerian Geological Survey Agency (NGSA)
Hukumar Binciken Makamashi Ta Ƙasa - National Energy Research Commission (NERC)
Hukumar Binciken Sararin Samaniya - National Aeronautics & Space Administration  (NASA)
Hukumar Bunƙasa Bincike Ta Afirka - Africa Research & Development Agency (ARADA)
Hukumar Bunƙasa Binciken Ɗanyen Kaya - Raw Materials Research & Development Council (RMRDC)
1 13 14 15 16 17 24