Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Hukumar Afuwa Ta Duniya /Hukumar Bibiyar Haƙƙi Ta Duniya - Amnesty International (AI)
Hukumar Agajin Gaggawa Ta Ƙasa - National Emergency Management Agency (NEMA)
Hukumar Aikin ‘Ƴansanda - Police Service Commission (PSC)
Hukumar AIkinta kuɗaɗen Haraji - Fiscal Responsibility Commission (FRC)
Hukumar Alkinta Albarkatun Ruwa Ta Najeriya - Nigerian Integrated Water Resources Management Commission (NIWRMC)
Hukumar Alkinta Arziƙin Ma’adinai Ta Najeriya - Nigeria Extractive Industries Transparency Initiative (NEITI)
Hukumar arabawar IIimin Larabci da Addinin Musulunci Ta ƙasa - National Board for Arabic & islamic studies (NBAIS)
Hukumar Ayyukan AIƙalai Ta Ƙasa - Federal Judicial Service Commission (FJSC)
Hukumar Ayyukan Magina Ta Najeriya - Council Of Registred Builders of Nigeria (CORBON)
Hukumar Ayyukan Masana Kwamfuta Ta Najeriya - Computer Professionals Registration Council of Nigeria (CPN)