Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Hukumar Tsabtar Mahalli Ta Najeriya - Environmental Health Officers Registration Council Of Nigeria (EHORECON)
Hukumar Ɗakunan Karatu Ta Najeriya - Library Registration Council of Nigeria (LRCN)
Hukumar Ƙafafen Yaɗa Labarai Ta Ƙasa - National Broadcasting commission (NBC)
Hukumarnganta Ayyukan Injiniyoyi Ta Najeriya - Council for the Regulation of Engineering in Nigeria (COREN)
Human Rights Writers Association of Nigeria (HURIWA) - Ƙungiyar Marubuta Hakikin Dan'adam Ta Najeriya
Husks of Rice - A turance tana nufin ɓuntu.
Misali; Shinkafar da muka siyo cike take da ɓuntu, sai an gyara ta ƙwarai.
HAU; Ɓuntu (Tana nufin kwanson da shinkafa ke ciki)
Hut - A turance tana nufin bukka.
Misali; Fulani na gina bukka a rugagensu domin su zauna.
HAU; Bukka (Tana nufin ƙaramin ɗakin da ake ginawa da busasshiyar ciyawar da ake kira da zana)