Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Federation of Tourism Associations of Nigeria (FTAN) - Kadaurar Ƙungiyoyin Yawon Buɗe-Ido Ta Najeriya
Financial Market Dealers Association (FMDA) - Ƙungiyar Dillalan Hada-hadar Kuɗi Ta Najeriya
Financil Reporting Council of Nigeria (FRCN) - Hukumar Rawaito Hada-hadar Kuɗi Ta Najeriya
Fingernail - A turance yana nufin farce.  Misali; Na kira mai yankan akaifa zai yanke min yanzu. HAU; Farce (Yana nufin farce, na yatsun hannu ko ƙafa)
First Prayer - A turance tana nufin sallar farko a rana.  Misali; Na samu sallar asuba a jam'i. HAU; Asuba (Salla ce ta farko a rana)
Fiscal Responsibility Commission (FRC) - Hukumar Alkinta kuɗaɗen Haraji
Flood - A turance tana nufin ambaliya. Misali; An yi ambaliyar ruwa a jihar Borno a shekarar 2024. HAU; Ambaliya (Tana nufin ɓarkewar ruwa daga inda yake a tsare ko kuma yawaitar ruwan sama har ta kai ga ya yi ɓarna)
Food & Agriculture Organization (FAO) - Hukumar Abinci da Aikin Gona
Food/Meal - A turance yana nufin abinci. Misali; Muna cin abinci sau uku a rana. HAU; Abinci (Yana nufin duk abinda za a ci ya kawar da yunwa)
Football Writers Association (FWA) - Ƙungiyar Marubuta Wasan Ƙwallon Ƙafa
1 4 5 6 7